Tehran (IQNA) Yayin da yake ishara da bikin baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 29 a cikin watan Ramadan na shekara mai zuwa, mataimakin ministan al'adu da shiryarwar muslunci ya bayyana cewa: Za a gudanar da wannan baje kolin na tsawon kwanaki 12 a dakin taron na Tehran.
Lambar Labari: 3487047 Ranar Watsawa : 2022/03/13